An Kama Fasto Da Sassan Jikin Mutane A Jihar Anambara


Faston mai suna Elijah Chukwuebuka, wanda ake yi wa lakabi da Onye Amuma Anyi, kuma shugaban cocin ‘General Overseer of God of Light Ministry’, asirin sa ya tonu ne a yayin da matasan garin Umunze dake jihar Anambara suka bankado sirrinsa.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like