An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira


Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Lagelu/Akinyele dake jihar Oyo, wato Honarabul Temitope Olatoye ya gamu da ajalinsa sakamakon harbe shi da wasu ‘yan bindiga suka yi.

Mamacin wanda ake yi masa lakabi da ‘Sugar’, ya gamu da ajalin nasa ne a jiya Asabar bayan ya kada kuri’ar zaben gwamna da na ‘yan majalisun jiha a garin Ibadan.


Like it? Share with your friends!

-2
65 shares, -2 points

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like