An gano wani mutum da aka kulle a daki tsawon shekaru 15


Jami’an yan sanda a jihar Kano sun gano wani matashi da iyayensa suka kulle shi a daki har tsawon shekaru 15.

Lamarin ya faru ne a unguwar Sheka dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar.

Hakan na zuwa kwanaki kadan bayan da aka gano wani matashi da iyayensa suka daure shie har tsawon shekaru 7 a unguwar Farawa dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like