An fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya


Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya.

An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin dake Lagos.

Motar kirar kamfanin Hyundai ana kiranta da suna Hyundai Kona.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like