An fara daukar fim din Labarina zango na uku


Mallam Aminu Saira mai bayar da umarni a cikin shirin fim din Labarina ya sanar da fara daukar shirin fim din zango na uku.

Fim din na kamfanin Saira Movies da ake nuna wa a tashar talabijin ta Arewa24 ya samu karɓuwa sosai ga mutane daga ciki dama wajen kasarnan.

A cikin hotunan da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Saira ya roki mutane da su taya su da addu’a.


Like it? Share with your friends!

-2

Comments 14

You may also like