AN DAURE DAN GWAGWARMAYA IG WALA SHEKARU 12 SABODA RUBUTU A FACEBOOK


Babbar kotun tarayya dake Abuja ta daure dan gwagwarmaya mai rubutu a sohiyal midiya Ibrahim Wala da aka fi sani da IG WALA tsawon shekaru 12 a kurkuku.

Hukumar Alhazan Najeriya ta zargi IG Wala da rubutun batanci ga shugaban hukumar Abdullahi Mukhtar da hukumar a shafinsa na facebook.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like