An Dakatar Da Sanar Da Sakamakon Zaben Jihar Kano Bisa Wasu Dalilai Na Tsaro


Farfesa Riskuwa Arab Shehu ya sanar da dakatar da bayyana sakamakon zaben Kano a yanzu haka, sakamakon wasu abubuwa na tsaro da suke bukatar a karfafa.

Hukumar ‘yan sanda ta yi kira da jan kunne ga al’ummar Kano da su guji dukkan abinda zai jawo tashin hankali ko fitina, kuma duk wanda aka samu za a hukunta shi daidai da laifinsa, wannan shine rahotonmu a takaice.


Like it? Share with your friends!

-3
109 shares, -3 points

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like