An Cin Ma Matsaya Tsakanin Kungiyar Jami’oin Najeriya Ta ASUU Da Kuma Gwamnatin Tarayya


Bayan Kammala Zama Da ASUU Sukayi Da Gwamnatin Tarayyar Nigeriya Shugaban Kungiyar Yace Zasu Sanar Da Matsayar Su A Kowanne Lokaci Kodai Sujanye Daga Yajin Aikin Ko kuma Su Cigaba.

Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin zata biya kungiyar ASUU kudade kimanin naira biliyan goma sha biya (15 billion) domin cika musu alkawarurrukan da aka daukar musu a shekarun baya wanda dama rashin cika alkawarin ne maƙasudin yajin aikin.

Kungiyar ASUU ta Wallafa a shafinta na tuwita cewa zasu janye jayin aikin ne kawai bayan sun zauna da sauran mambobinsu na kungiya inda daga nan ne zasu yanke cewa su ci gaba da yajin aiki ne ko kuma zasu janye.

Har ya zuwa yanzu dai basu fadi takamaiman lokacin da zasu zauna domin zartar da hukunci ba.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like