Amurka ta shawarci Saudiyya da ta dawo ƙawance da Isra’ila


Sakataren harkokin wajen Amurka,Mike Pompeo ya shawarci kasar Saudiyya da ta amince da kasancewar ƙasar Isra’ila a matsayin ƙasa.

Pompeo ya fadi haka ne a birnin Washington lokacin da yake ganawa da ministan harkokin wajen Saudiya,Faisal bin Farhan.

Tuni dai wasu kasashen dake yankin na gabas ta tsakiya suka fara dawo da hulɗar difilomasiya a tsakaninsu da kasar Isara’ila.

Bahrain ce ƙasa ta baya-bayan nan da tawo da hulda da Isra’ila a wata yarjejeniya da suka sanya wa hannu a fadar Amurka ta White House.

Falasɗinawa sun yi Allah wadai da sabon yinkurin abin da suke kwatanta shi da cin amana.

Leave your vote

Comments are closed.

124 Comments

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.