Amirka ta soki lamirin Mali | Labarai | DWJakadar Amirka a Majalisar Dinkin Duniya Linda Thomas-Greenfield, ta bayyana matakin a matsayin keta yarjejeniyar soja ta kasa da kasa da gwamnati Mali ta rattaba hannu a kai. A wannan Larabar ce dai kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri’ar sabonta wa’adin rundunar kiyaye zaman lafiya ta Minusma a Mali, tare da tilasta wa gwamnatin kasar ba wa rundunar sarari, da ta aiwatar da bincike game da batun zargin taka hakin bani Adama kan fararen hula a yankin Moura da ke tsakiyar kasar, wanda kungiyoyin kasa da kasa ke tuhumar ‘yan ta’adda da ma dakarun sojan Mali masu samun goyoyn bayan sojojin hayar Rasha Wagner da aikata wa, sai dai fadar mulki ta Bamako ta nuna rashin amincewa da matakin.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg