Ma’aikatar harkokin wajen Amirka ta saka sunayen manyan ‘yan tada kayar baya guda biyar a Afirka cikin jerin jerin ‘yan ta’adda a duniya, tare da toshe duk wata kadara da suka mallaka a Amirka.