Ambaliyar ruwa ta halaka daruruwan mutane a Pakistan | Labarai | DWAmbaliyar ruwa sakamakon ruwan sama da ake ci gaba da shekawa ta yi sanadiyar mutuwar kusan mutane 450 a kasar Pakistan cikin wata guda, inda galibi lamarin ya faru a yankin kusu maso yammacin kasar mai fama da talauci.

An tura hukumomin agajin gaggawa yankin gami da sojoji domin taimakon mutanen da ambaliyar ruwan ta ritsa da su.

Shi kansa Firaminista Shehbaz Sharif  na kasar ta Pakistan ya kai ziyarar gani da ido inda aka samu ambaliyar ruwa sannan ya ce gwamnati za ta yi duk abin da ya dace domin taimakon mutanen da lamarin ya shafa.

 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg