Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Muhammad Aminu Daurawa Rasuwa Hajiya Sa’adatu Almu A Daren Laraba.


Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un


Za’a Yi Jana’izarta A Safiyar Alhamis Din Nan A Makarantar Malam Aminu Daurawa Dake Unguwar ‘Yar Akwa Tudun Fulani Na’ibawa 11:00 Na Safe.

Allah Ya Gafarta Mata Ya Bata Aljannah Madaukakiya.


Like it? Share with your friends!

1
137 shares, 1 point

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like