Allah Ya yiwa Daraktan Fim din ‘Izzar So’ rasuwaAllah ya yiwa Nura Mustaphae Waye rasuwa a safiyar yau.

Kafin rasuwarsa Mustapha ya kasance mai bayar da umarnin shirin wasan Hausa mai dogon zango na Izzar So.

Lawan Ahmad, mashiryin shirin fim din Izzar So shi ne ya sanar da labarin mutuwar ta sa cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Fim din na Izzar So ya samu karbuwa da dama a wurin mutane masu dimbin yawa saboda fadakarwar da yake dauke da ita.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg