Aljeriya ta lallasa Najeriya a wasan sada zumunci


Kungiyar kwallon kafa ta kasar Aljeriya ta lallasa takwararta ta Najeriya wato Super Eagle da ci daya da nema.

Kungiyoyin kasashen biyu sun kara ne a wasan sada zumunci da suka buga a kasar Austria.

Minti shida da fara yan wasan kasar ta Aljeriya suka zira kwallo daya tilo da suka ci a wasan ta hannun dan wadansu mai suna Bensebaini.

Duk kokarin da kungiyar ta Super Eagle ta yi na ganin ta farko kwallon baya gaza samun nasara an har lokacin da alkalin wasa ya busa.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 52

You may also like