ALI NUHU YA MAKA ZANGO A KOTU


Yau kotu za ta fara zaman sauraron karar da jarumi Ali Nuhu ya maka Jarumi Adam Zango a kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano.

Ana sa ran da yammacin nan ne kotun za ta zauna don sauraron karar da a ka shigar a gabanta.

Ali Nuhu dai ya shigar da karar ne don zargin Zango da yayi da ci mishi mutunci da keta haddi.

Majiyar LEADERSHIP A Yau ta tabbatar mana da cewa, akwai yiwuwar a tasa keyar Adam Zango zuwa kurkuku a yau din nan.


Like it? Share with your friends!

-1
50 shares, -1 points

Comments 4

Your email address will not be published.

You may also like