Akwai kura-kurai a cikin tashe – Sheikh Daurawa.


Sanannan Malamin addinin Musulunci kuma tshon kwamandan Hisbah ta jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce a mafi yawan lokuta, Masu tashe na wuce gona da iri wajen yin kalaman tinziri ko batanci ga wani ko wasu, da kuma aro kalmomi da dabi’u irin na maguzawa, wanda ya ce hakan sam bai dace da koyarwa da tanade-tanaden addinin Musulumci ba.

Sheikh Daurawa na wannan jawabi ne a yayin zantawarsa ta wayar tarho.


Like it? Share with your friends!

-3
68 shares, -3 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like