Afganistan: Mutane 1,000 sun mutu a girgizar kasa | Labarai | DWJami’an agaji sun ce girgizar kasar ta rusa daruruwan gudaje a yankunan marasa galihu, an kuma yi gargadin bala’in ka iya shafar makwabtan kasashe kamar Iran da Pakistan.

Masu ayyukan ceto sun garzaya yankin da jirgin sama mai saukar ungulu don ba da taimako, amma da alama suna fuskantar tangarda sakamakon ficewar yawancin hukumomin agaji na kasa da kasa tun bayan da Taliban ta kafa gwamnati a shekarar 2020.

Wannan dai na zama babban gwaji ga gwamnatin Taliban bayan janyewar sojojin Amirka da suka mamaye kasar tun bayan harin 9 ga watan Satumban 2001 a mastayin daukar fansa.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg