Adamu Zango Ya Biya Kudin Makarantar Yara 101 na tsawon shekaru 3


Jarumi a Masana’antar shirya Fina-finan Hausa Adamu Abdullahi Zango ya kashe sama da Naira Miliyan 40 wajen biyawa marayu da Yayan Talakawa Kudin Makaranta su 101 na tsawon shekaru 3 a Makarantar Farfesa Ango Abdullahi dake Zaria.

Zango ka cika mutum Mai Daraja.


Like it? Share with your friends!

-1
81 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like