Abdulhakim Bashir: Dan Najeriya Da Ya Samu Nasara A Gasar GITEX 2019


Abdulhakim Bashir dan Najeriya ne da hukumar bunkasa fasahar zamani na kasa, NITDA ta dauki nauyinsa zuwa taron GITEX 2019 da yake gudana a Dubai, ya yi nasara gasar fasaha da aka yi.

Abdulhakim Bashir dai shi wanda ya kirkiri fasahar da za ta rika lura da kai-kawon mutane da lokacin da suka yi abu da kuma tunasar da su.

Abdulhakim dai ya samu kyautar dalar Amurka 10,000.

Ya zama wajibi a godewa Dr. Amina Sambo shugaban hukumar sashin OIIE na hukumar NITDA wacce gudumurta ne wannan matashi ya kai duniya ta kai shi.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like