A Takaice: Buhari Ya Nemi Majalisa Ta Amince Masa Kara Cuwo Bashin Dala Bilyan 2.78


Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wa Majalisar Tarayya kokon barar neman amince masa kara ciwo bashin dala biliyan 2.78 domin biyan somin-tabin fara wasu ayyukan da ke cikin kasafin kudi na 2018.


Like it? Share with your friends!

1
102 shares, 1 point

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like