A Takaice: Babu Gwamnatin Da Ta Kai Ta Buhari Cin Hanci Da Rashawa – Atiku Abubakar


“Don haka kada ku bari wani ya zo ya yaudare ku akan rashawa, sun fi kowa assasa cin hanci da rashawa fiye da duk wata gwamnati da na sani tun daga shekarar 1999.

Kuma dole mu fallasa asirin badakalar cin hanci da rashawa da suke yi. Yaki da cin hanci da rashawa kadai ba shine aikin gwamnati ba”.


Like it? Share with your friends!

-2
114 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like