‘Yan bindiga dadi sun  kashe akalla mutane 19 ciki har da sojojin gwamnati 10 a wasu tagwayen hare-hare da suka kaddamar kan kauyuka biyu a gabashin kasar.

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unicef, ya ce rikici da ke faruwa a gabashin kasar ya tsananta halin rayuwa bayan tilasta sama da mutane miliyan daya da rabi gudun hijira, wasu miliyon biyu na cikin tsananin bukatar gajin gaggawa.