LABARAI

An Kama Barawon Kwamfuta A Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria 

Wani Barawo Kenan Da Aka Jikkata A Yayin Da Ya Je Satar Na’urar Kwamfuta A Danfodio Hostel A Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria. 
Lamarin ya auku ne a daren ranar Alhamis din da ta gabata.

Inda daliban da suka kama barawo sukai masa dukan kawo wuka

Comments

Latest

To Top